Ya Allah Ta'ala by Rownick Enebeli — Lyrics

Rownick Enebeli Hausa Entrance songs Holy Trinity Anthems Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Kuzo mu yabi Ubangiji, kuzo mu durkusa da bauta masa. Ya Ubangiji, mabuwayi, da maba da rai, Mungode maka. Kuzo mu yabi Ubangiji! Mabuwayi Sarkin, Sarkin ne mafakata. Bari mu raira waka a domin farin ciki ga Allah yana kiyaye mu. Kuzo mu yabi Ubangiji bari mu raira waka a domin farin ciki ga Allah yana kiyaye mu. Bari mu je masa da gudu ya da raira waka in yabo shansa. Yana da iko, Ya Allah Ta'ala da Sarkin dukan alloli. Kuzo mu yabi Ubangiji tare da rawa, kuzo mu yabi Ubangiji tare da rawa. Kuzo mu yabi Ubangiji tare da rawa. Ya Allah Ta'ala. Shi ne Allahn mu. Yana mulki a dukan duniya madaukakiyar daga kan duwatsu. Shine Allah mu, da ma ba da rai, mabuwayi Sarkin sarakuna. Yana mulki a kan tekun da ya yi. Yana mulki bisa asar daya. Ku yabe shi rana da wata, ku yabe shi, ku yabe shi, walwal taurari. Ku yabe shi dan wata, ya halicci duniya. Ku yabe shi, Ubangiji mai daraja, a cikin Haikalinsa. Kuzo mu durkusa bauta masa. Ku zo mu durkusa bauta masa. Wuta tana tafe a gabansa tana cinye makiyansa taran masa. Ya Allah Ta'ala Ya halicci duniya. Kuzo mu yabi Ubangiji mabuwayi Sarkin Sarakuna. Sa'ad da zeman lafiya, da maba da rai. Yabe shi Yesu, Ku yabe shi a cikin Haikalinsa. Dukan duniya shelar daukakarsa. Ya tabbata ga Uba, ya tabbata ga D'an, ya tabbata ga Ruhu mai sarki, kamar yadda aka tun da farko, a yanzu da kuma har abada a duniya da. Amin. Ya tabbata ga Uba, ga D'an, da Ruhu mai Sarki, Uku a nan. Amin.

Download the sheet music

Ya Allah Ta'ala

Ya Allah Ta'ala

By Rownick Enebeli
Solfa
Hausa
4 pages
2 Downloads
Entrance songs Holy Trinity Anthems Hymns
0 0

More lyrics you may want