Ya Allah Ta'ala - Choir Script PDF Thumbnail
Preview
0 0
2 downloads
Added Sep 29, 2025
Composer: Rownick Enebeli
Uploaded By: Choir PDFs
Format: Solfa
Language: Hausa
Pages: 4 pages

Ya Allah Ta'ala by Rownick Enebeli — Lyrics

Kuzo mu yabi Ubangiji, kuzo mu durkusa da bauta masa. Ya Ubangiji, mabuwayi, da maba da rai, Mungode maka. Kuzo mu yabi Ubangiji! Mabuwayi Sarkin, Sarkin ne mafakata. Bari mu raira waka a domin farin ciki ga Allah yana kiyaye mu. Kuzo mu yabi Ubangiji bari mu raira waka a domin farin ciki ga Allah yana kiyaye mu. Bari mu je masa da gudu ya da raira waka in yabo shansa. Yana da iko, Ya Allah Ta'ala da Sarkin dukan alloli. Kuzo mu yabi Ubangiji tare da rawa, kuzo mu yabi Ubangiji tare da rawa. Kuzo mu yabi Ubangiji tare da rawa. Ya Allah Ta'ala. Shi ne Allahn mu. Yana mulki a dukan duniya madaukakiyar daga kan duwatsu. Shine Allah mu, da ma ba da rai, mabuwayi Sarkin sarakuna. Yana mulki a kan tekun da ya yi. Yana mulki bisa asar daya. Ku yabe shi rana da wata, ku yabe shi, ku yabe shi, walwal taurari.
Read full lyrics

About Ya Allah Ta'ala

"Ya Allah Ta'ala" is a majestic Hausa anthem of praise that calls the faithful to worship with joyful energy. The title translates to "O God the Exalted," and the music matches this reverence, building from a steady invitation to bow down ("kuzo mu durkusa") into a vibrant celebration of God's power over all creation. The lyrics sweep through images of the sun, moon, stars, mountains, and seas, reminding the congregation of the Creator's boundless authority.

For a choir, this through-composed piece offers a wonderful journey. It moves from rhythmic, dance-like sections ("tare da rawa") into a powerful, solemn doxology honoring the Trinity ("Ya tabbata ga Uba, ya tabbata ga D'an..."). It serves beautifully as an Entrance song to set a robust, uplifting tone for the Mass, or as a grand anthem for feast days celebrating the Holy Trinity. The continuous flow of the solfa notation keeps the voices driving forward, culminating in a resounding, unified "Amin."