Me Zan Ba Ka by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Offertory Hymns Prayer Hymns Concert Solfa notation

Full Lyrics

REFRAIN Kaunata! Ubangiji, Ubangiji, Allah na mai Tsarki! VERSE 1 Ko na ba ka kudi, za ka iya ki. In ma zan ba ka gida, ka na iya ki. Ko zan ba ka komai, ka na iya ki! Allah, fada mani, VERSE 2 Ko na ba ka mota, za ka iya ki. In ma zan ba ka shanu, ka na iya ki. Ko zan ba ka komai, ka na iya ki! Allah, fada mani, VERSE 3 Ko na ba ka rago, za ka iya ki. In ma zan ba ka kaza, ka na iya ki. Ko zan ba ka komai, ka na iya ki! Allah, fada mani,

Download the sheet music

Me Zan Ba Ka

Me Zan Ba Ka

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
4 pages
6 Downloads
Offertory Hymns Prayer Hymns Concert
0 0

More lyrics you may want