Full Lyrics
Daukaka ga Allah,
Daukaka ga Allah a cikin Sama.
Daukaka ga Allah a cikin Sama.
Daukaka ga Allah a cikin Sama, Sama, Sama, Sama.
Daukaka ga Allah a cikin Sama.
Daukaka ga Allah a cikin Sama, suna raira yabo.
Daukaka ga Allah a cikin Sama, Sama, Sama, domin
Haifuwan Yesu mai ceto, mai ceto.
Haifuwan Yesu mai ceto, mai ceto.
Haifuwan Yesu mai ceto, mai ceto.
Haifuwan Yesu mai ceto.
Mai ceto mu tafa hannu mu raira yabo,
Yabo, mu tafa hannu mu raira yabo, yabo!
Ya Ubangiji, Ya Ubangiji,
Ya Ubangiji, Ya Ubangiji,
Ya Ubangiji, Ya Ubangiji,
Ya Ubangiji, Ya Ubangiji,
Ya Ubangiji, Ya Ubangiji,
Ya Ubangiji, Ya Ubangiji,
Ya Ubangiji.
Kaine, kai kadai ka isa yabo.
Kaine, kai kadai ka isa yabo!
Kaine, kai kadai ka isa yabo.
Kaine Ya Allah,
Ka isa yabo, ka isa yabo,
Ka isa yabo, ka isa yabo,
Ka isa yabo.
Domin abubuwan da kayi,
Abubuwan da kayi, ka aiko mana danka Ya zo ya
Cece mu shine Sarkin salama,
Shine Sarkin salama.
Yesu,
Kaine, kai kadai ka isa yabo.
Kai! Kai! Kai! ka isa yabo.
Hallelujah! Hallelujah! Hallelujah! Hallelujah!
Domin haifuwan Yesu mai ceto.
Hallelujah! Hallelujah! Hallelujah! Hallelujah!
Kaine, kai kadai ka isa yabo.
Ka isa yabo.
Kai! Ka isa yabo.