ZAN NACE / BA ZAN JI TSORO BA by Jerry .T. Unwaya & Gabriel .E. Chori — Lyrics

Jerry .T. Unwaya & Gabriel .E. Chori Hausa Hymns Sacred songs Solfa notation

Full Lyrics

ZAN NACE Zan nace zuwa gaba gaba Sai na kai ga manufa Cikin kunci ko dadi Don ina da bege cewa Kunci na ba a banza ba Zan nace zan jimre In sami rawanin rai Rawanin da zai fi kunci Da na sha a can baya BA ZAN JI TSORO BA Ko da duniya ta ki mu ni ba zan ji tsoro Ko da dun'ya ta ki mu ba zan ji tsoro ba Ba, domin shi ne makiyayi na Ya yi mai kyau da mai tsoro na Ko da dun'ya ta ki mu ba zan ji tsoro ba

Download the sheet music

ZAN NACE / BA ZAN JI TSORO BA

ZAN NACE / BA ZAN JI TSORO BA

By Jerry .T. Unwaya & Gab...
Solfa
Hausa
1 page
7 Downloads
Hymns Sacred songs
0 0

More lyrics you may want