YESU YA TASHI, YANA DA RAI. by Y. S. Dantata — Lyrics

Y. S. Dantata Hausa Easter Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

VERSE 1 Yesu ya tashi, Yesu ya tashi daga mutuwa Yesu na nan da rai; Sai mu yabe Shi domin ƙaunarsa, VERSE 2 Abin mamaki, ana tsaronsa, amma ya tashi Yesu na nan da rai; Masu tsaronsa, duk makamaisu VERSE 3 Sai mu yi murna, domin ya tashi ya bamu iko mu zama 'ya'yansa; Yesu ya mutu, don mu sami rai, CHORUS Yesu ya tashi yana da rai. Yesu ya tashi, yana da rai. Ba zai sake yin mutuwa ba, Yesu ya tashi, Yesu ya tashi, Yesu ya tashi yana da rai.

Download the sheet music

YESU YA TASHI, YANA DA RAI.

YESU YA TASHI, YANA DA RAI.

By Y. S. Dantata
Solfa
Hausa
1 page
0 Downloads
Easter Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want