Full Lyrics
VERSE 1
Yesu ne garkuwan mu a kullayomi
Yana kiyaye mu a cikin kowace yanayi,
Yangan damu ba zamu taba jijigu ba,
VERSE 2
Ko muna shan wahala a kullayomi
Shine masoyiamu, wurin sa ne muke dogara,
muna da uba shi zai rike mu da hannunsa,
VERSE 3
Ubangiji na da kyau a kullayomi
alherinsa na nan domin ya rike mu koyaushe,
baya sakena, kaunarsa madawamiya ce,
CHORUS
Yesu ne garkuwan mu masu bi
a karkashin inuwansa zamu huta,
wurin zaman mu ne kullum
mun jingina a wurin sa, mun jingina,
mun jingina a wurin sa, mun jingina koyaushe.