Yabo (Praise) by Abel Obaje — Lyrics

Abel Obaje Hausa Entrance songs Offertory Hymns Recessional / Dismissal Hymns Celebrations Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Yabo ya tabbata ga Yesu, Yabo ya tabbata ga Yesu. Allah ka yafe mu. Mai girma, mai iko duka, Mahalicin sama da kasa. Allah uba ka cece masu bin ka, Allah kaine ka isa yabo. Allah ka yafe mu. Yabo ya tabbata ga Yesu, Mahalicin sama da kasa. Da mu masu bi mun yi haka sujada, Domin kaine ka isa yabo. Allah ka yafe mu. Yabo, yabo mu mika masa yabo. Masu bimu yabi Ubangiji, Uba da Ruhu mai tsarki, Ku zo ga yaran ka. Yabe shi domin shine ya isa yabo. Mai girma mai iko, Ubangiji Allah ya isa yabo. Yabe shi domin shine ya isa yabo. Yabo, yabo, yabo, yabo, masu bi. Ku zo mu yabe shi, Domin shine Allah uba na sama. Ku zo mu yabe shi, Domin shine ya isa yabo. Yabo, yabo mu mika yabo. Ku zo mu yabi Allah, Ku zo mu yabi Yesu. Ku zo mu yabi Allah, Yabi, yabi Allah. Ku zo mu mika yabo! Yabe shi, mu yabe shi, mu yabe shi. Yabo, yabo mu mika yabo. Ayiriririririyi!

Download the sheet music

Yabo (Praise)

Yabo (Praise)

By Abel Obaje
Solfa
Hausa
6 pages
0 Downloads
Entrance songs Offertory Hymns Recessional / Dismissal Hymns Celebrations Hymns
0 0

More lyrics you may want