Full Lyrics
Almasihu, mu yabe ka.
Domin kaunanka ka zo duniya domin ka cece mu;
Abu kaunar da yafi Allah, ya ba da rai, sa domin mu
zo mu yabe shi, don kauna sa, a garemu
tsarkin salama a cikin wannan duniya jama'a.
Sai mu ruzuna a gaban sa don shine dutsen ceton mu,
ya Yesu babu wani kaman ka, har abada.
Zo mu yabe sunan sa domin kauna da sabo rai,
sai ku zo du alheri zo mu yabe sunan sa.