YA DAN TUNKIYA NA ALLAH by Kadah Emmanuel — Lyrics
Kadah Emmanuel HausaAgnus Dei (Lamb of God) Solfa notation
Full Lyrics
Ya Dan Tunkiya na Allah,
Kai da Kake Kawar da zunuban duniya,
1ST & 2ND TIMES
Kayi mana Jinkai,
Kayi mana Jin Kai.
3RD TIME
Ka bamu salama,
Ka bamu salama.