Full Lyrics
VERSE 1
Muna godiya ga Allah uba, don ya kawo mu
A rana ta yau, mun taru domin mu shaida aure,
Masho da Rebeccah, Allah Uba bishe su.
VERSE 2
Kai fa Masho ka kaunaci Rebeccah, cikin dadi ko
Cikin wahala, gama yau kun zama jiki daya,
Allah ne ya hadda ku,
VERSE 3
Ke ma Rebeccah sai kiyi biyayya, da mijin kin cikin
Dukan kome, kaunace shi da zuciya daya,
Don kan aure kaunane,
VERSE 4
Idan kun shiga cikin sanani, ko kwa ciki
Jarabobin shaitan, sai ku durkusa ciki addu'a,
Allah shi zai bida ku,
CHORUS
Allah Uba bishe su
Cikin zama auresu koya masu kaunar ka ya Yesu
Sa masu albarkar ka.
YAU MURNA MU TA CIKKA
Yau murna mu ta cikka
Lallai yau murna mu ta cikka yau.
Mu yi rawa, muna murna, lallai yau muna murna mu ta cikka
Mu na takka da godiya
Lallai yau muna takka da godiya
Mu yi murna, muna takka, lallai yau muna takka da godiya
WHAT A MERCY WE HAVE ON THAT DAY
What a mercy shall, we get on that day
When our Lord Jesus shall come
So we shall
Match upon the golden land
Match upon golden the land, when our Lord Jesus shall come.
HE WILL KEEP YOU FROM FALLING
He will keep you from falling; he will keep you to the ending. What a savior is Jesus,
What a wonderful friend