WANNAN JIKI NA NE — Lyrics

Hausa Communion Hymns Hymns Eucharistic songs Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Wannan jiki na ne gashi ku ci Wannan jini na ne gashi ku sha Sakarmenti mai dadi ne gashi ku ci ku sha Ku ci ku sha har abada VERSE 1 Wannan so na doka na daya Kuma zama tsakaninku ku duka Wannan so na ku yi kauna Da na nuna ina kaunarku VERSE 2 Babu kauna mutum zai yi Ma makiwa don abokonsa Abokai na ku yi umurni Doka na fa domin ku yi VERSE 3 Na kira ku ba bayi ba Bawa bai san kome na mai gida Abokai na duka na ji Uba ya ce ku ji gunna VERSE 4 Baku zabe ni na zabe ku Domin ku je ku haifa 'ya'ya Na zabe ku ciki na Haifa 'ya'ya da zasu rayu VERSE 5 Duk abin fa a suna na Za ku karba wannan So na doka na daya Kaun' zama ku wane duk

Download the sheet music

WANNAN JIKI NA NE

WANNAN JIKI NA NE

Solfa
Hausa
2 pages
13 Downloads
Communion Hymns Hymns Eucharistic songs
0 0

More lyrics you may want