WANNAN JIKI NA NE - Choir Script PDF Thumbnail
Preview
0 0
15 downloads
Added Sep 28, 2025
Uploaded By: Choir PDFs
Format: Solfa
Language: Hausa
Pages: 2 pages

WANNAN JIKI NA NE — Lyrics

CHORUS Wannan jiki na ne gashi ku ci Wannan jini na ne gashi ku sha Sakarmenti mai dadi ne gashi ku ci ku sha Ku ci ku sha har abada VERSE 1 Wannan so na doka na daya Kuma zama tsakaninku ku duka Wannan so na ku yi kauna Da na nuna ina kaunarku VERSE 2 Babu kauna mutum zai yi Ma makiwa don abokonsa Abokai na ku yi umurni Doka na fa domin ku yi
Read full lyrics

About WANNAN JIKI NA NE

When the choir begins "Wannan Jiki Na Ne" (This is my body), a profound stillness often settles over the congregation. Sung in Hausa, this Communion hymn draws worshipers directly into the mystery of the Eucharist. The chorus is a clear, direct invitation to the Lord's table, offering His body and blood as a "sweet sacrament" (Sakarmenti mai dadi) to be shared forever.

Beyond the Eucharistic invitation, the verses unfold Christ’s teachings on love and friendship from the Gospel of John. The choir sings of the greatest commandment to love one another, reminding the faithful that they are called friends, not slaves ("Na kira ku ba bayi ba"). It is a fitting piece for the Communion procession, where the gentle flow of the solfa melody gives the choir room to express both reverence for the sacrament and the warmth of divine friendship.