Full Lyrics
VERSE 1
Wanene kamarka, Ya Ubangijinmu;
Kai mai iko duka, Ba wani kamarka.
VERSE 2
Aikin hanuwar ka, Yafi misalinmu;
Wa zai gwada da kai, Ba wani kamarka.
VERSE 3
A cikin sama can, Tsoron ka ake ji
Don yawam girmanka, Ba wani kamarka.
VERSE 4
A cikin duniya, Kai ne mahalici,
Kai kadai ka isa, Yabon duk mutane.
CHORUS
Yabo, da girma, girma, karfi, daukaka, daukaka
sun tabbata gareka ya Allahn mu,
Yabo, da girma, girma, karfi, daukaka daukaka
sun tabbata gareka ya Allahn mu.