Full Lyrics
VERSE 1
Annabi Habakuk ya durkusa gaban Allah,
Ya ce ka ji tausayin mu,
Don rashin gaskiya a duniya ta,
Ka amsa kuka ta.
REFRAIN
Gama wahayin na jiran,
Wahayin na jiran lokacinsa,
Hakika ba zai makara ba,
Ba zai zama karya ba.
VERSE 2
Zan tsaya a wurin tsayawa ta in zauna,
Kuma a kan hasumiya,
In jira in ji abin da zai ce,
Amsa mini kuka ta.
VERSE 3
Ubangiji ya ce mini ka rubuta wahayin,
Da kyau a kan alluna,
Ka rubuta wahayin nan da kyau,
Mutane su karanta.
VERSE 4
Ubangiji ya ce har yanzu wahayin yana,
Jiran lokacinsa,
Amma yana gaggautawa,
Ba zai zama karya ba.