Full Lyrics
SOPRANO SOLO
Wa yake da iko a hau tudun Ubangiji?
Wa yake da iko a shiga Haikalin sa tsattsarka tsattsarka
Ma!sai wanda yake da tsarki cikin aiki, da tunani,
Wanda ba zai yi wa gumaka sujada,
Ko kuma yayi alkawarin karya.
Ubangiji zai sa masa albarka,
Allah Mai cetonsa zai nuna masa da shi.
Wane irin mutanen da suke zuwa
Wadanda suke zuwa a gaban Allah na Yakubu.
REFRAIN
A bude A bude
Bude kofofi bude kofofi
Dadun kofofi dadun kofofi
A bude A bude
Babban Sarki zai shigo!
Babban Sarki zai shigo!
Babban Sarki zai shigo!
Ubangiji ne mai karfi
Mai iko
Ubangiji Mai nasara
Cikin yaki
Ubangiji mai Runduna,
Shi ne babban sarki!