UBA MUN GODE by Iliya Godiya Dinasz — Lyrics

Iliya Godiya Dinasz Hausa Hymns Offertory Hymns Celebrations Solfa notation

Full Lyrics

[CHORUS] Domin jagorancin ka Uba mun gode, kai ke kiyaye mu kullum Uba mun gode, Domin alherin ka Uba mun gode, Domin bishewar ka Uba mun gode, mun gode, Uba mun gode, mun gode, mun gode. [VERSE] Shekaru da dama oh! na yakin bishara, 'ya'yanki suna alfahari da hanyar da kike bi cikin hasken Kristi E! kofar ki a bude ta ke,

Download the sheet music

UBA MUN GODE

UBA MUN GODE

By Iliya Godiya Dinasz
Solfa
Hausa
1 page
1 Downloads
Hymns Offertory Hymns Celebrations
0 0

More lyrics you may want