Full Lyrics
SOPRANO SOLO
Shi ne Ubangiji
Shi ne mai ceton mu
Shi ne Ubangiji
Shi ne mai ceton mu
BASS AND RESPONSE
Shi ne, shi ne, shi ne, shi ne, Ubangiji
Yesu maiceton, mai cetonmu
Sarkin sarakuna, sarakuna
Shi ya isa yabo, isa yabo
CHORUS
Shi ne Ubangiji
Shi ne mai ceton mu
Shi ne Ubangiji
Shi ne mai ceton mu
Shi ne Ubangiji
Shi ne mai ceton mu
VERSE 1
Ya ku mutane duniya duka ku zo mu yabi
Ku zo yanzu mu yabi sunansa
VERSE 2
Ya mutane ku duk ku zo mu yabi
Ku zo yanzu mu yabi sunansa
BRIDGE
Ko yaushe Yesu maiceto
Ko yaushe yana sama yana ta mulki
Domin shi ne Kristi Ubangiji
CHORUS 2
Zo mu raira, mu raira sunansa, mu zo, zo
Domin shi ne sarki, shi ne sarki
Raira sunansa mu
Domin shi ne sarki
Mai ceton duniya, mai ceton mu
Raira sunansa
Mai ceton duniya
Domin shi ne sarki, shi ne sarki
Raira sunansa mu
Domin shi ne sarki
ENDING
Shi ne Ubangiji I
Shi ne maiceton mu I
Shi ne, shi ne, shi ne, shi
Shi ne, shi ne, I, I
Shi ne, shi ne, shi ne, shine
Shi ne, shi ne, I, I
Shi ne mai ceto shi ne sarkin sarakuna I