Full Lyrics
[CHORUS]
Shi ne Ubangiji, shi ne Mai Cetonmu.
Shi ne Ubangiji, shi ne Mai Cetonmu.
Shi ne 6x Ubangiji.
[VERSE 1]
Yesu, Mai Cetonmu.
Sarkin, Sarakuna.
Shiya, isa yabo.
Shi ne 6x Ubangiji.
[CHORUS]
Shi ne Ubangiji, shine Mai Cetonmu.
Shi ne Ubangiji, shine Mai Cetonmu.
[VERSE 2]
Yaku mutane duniya duka,
kuzo mu yabi,
ku zo yanzu, mu yabi sunansa.
ku zo yanzu mu yabi sunansa.
Ko yaushe Yesu Mai Ceto,
Yana sama yana ta mulki.
[VERSE 3]
Domin shi ne Kristi Ubangiji.
Yesu shi ne Ubangijin duniya.
Zo mu raira,
Yesu shine Sarki, Mai Ceton duniya,
domin shine Sarki, Mai Ceton duniya.
[CODA]
Shi ne Ubangiji, shine Mai Cetonmu.
Shi ne Ubangiji, shine Mai Cetonmu.
Shi ne Ubangiji, shi ne Mai Ceton mu,
shi ne, shi ne, shi ne, shi ne, shi ne, shi ne, shi ne, shi ne,
shi ne Mai Ceto shine Sarkin sarakuna.