SARKIN ZAMAN LAFIYA by SIR ADEJOH JOAN — Lyrics

SIR ADEJOH JOAN Hausa Christmas Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Budurwa za ta yi juna biyu, Ta haifi da za a sa masa suna Immanuel, Ma'ana Allah na tare da mu. Maria ta haifi yaro, mu yi murna, Gashi an haifi mana sarki duniya. Gashi an haifi mana da, Mun sami yaro, mun sami yaro, Mun sami yaro, mun sami yaro, Mun sami yaro, mun sami yaro. Mun yi murna muna murna, Gashi an haifi mana da, mun sami yaro. Shi zai zama mai mulkin mu, Shi zai zama mai mulkin mu, Shi zai zama mai mulkin mu. Za a kira shi mai shawarci, Mai alajabi, Allah madaukaki, Uba madawami, Sarkin salama, Sarkin salama, Sarkin salama, Sarkin salama, O mai Sarkin salama.

Download the sheet music

SARKIN ZAMAN LAFIYA

SARKIN ZAMAN LAFIYA

By SIR ADEJOH JOAN
Solfa
Hausa
3 pages
1 Downloads
Christmas Hymns
0 0

More lyrics you may want