Full Lyrics
Yesu yana kiran ku sai kuzo, zo sai kuzo.
O! zo yanzu. Yesu yana kiran ku sai kuzo.
Sai, sai, sai kuzo kuzo. Ubangiji yana kiran ku zo.
Ubangiji Shi na mai ceto.
Ubangiji yana kiran ku sai kuzo sai, sai kuzo sai, sai kuzo.
Sai kuzo, kuzo. Sai kuzo, zo.
Sai kuzo, zo, kuzo.
Zo, zo, zo, Allah sai zo, zo, zo.
Ubangiji sai kuzo, zo, Ubangiji sai kuzo.
Sai kuzo. Ubangiji mai ceto sai kuzo, zo.
Mai ceton duniya kuzo kuzo.
Mai ceton duniya kuzo kuzo, kuzo.
Sai kuzo eh, Sai kuzo eh, Sai kuzo eh,
Ya na kiran ku eh, sai kuzo eh, sai kuzo eh,
Saboda Shine mai ceto mu. Mai ceto mu a duniya.
Yesu Shine mai ceto mu a duniya i Ubangiji duniya,
Yesu Shine Ubangiji duniya i Sarkin duniya.
Yesu Shine Sarkin duniya i Yesu Shine.
Dan Allah ya na kiran ku sai kuzo. Ya na kiran ku sai kuzo.
Yesu shine mai ceto mu, shine mai ceto mu, shine mai ceto duniya.
Yesu ya na kiran ku sai zo,
Mai ceto ya na kiran dukan ku Yesu ya na kiran ku sai kuzo.
Zo sai kuzo, yanzu O! zo yanzu.
Yesu yana kiran ku sai kuzo.
Sai, sai, sai kuzo kuzo.
Ubangiji yana kiran ku zo. Ubangiji Shine mai ceto mu.
Ubangiji yana kiran ku sai kuzo.
Sai, sai, sai kuzo sai kuzo.
Zo Kristi ya na kiran ku sai kuzo.
Sai kuzo sai kuzo.