Full Lyrics
RANDA UBANGIJI ZAI DAWO
VERSE 1
Randa Ubangiji Zai dawo don karban Masubi
ko Zai iske ka na tsaro fitilar ka na ci.
VERSE 2
Randa ya tafi ya ba ka aiki wanda za ka yi
ko ka yi shi da aminci ko ka bata lokaci.
VERSE 3
Ba wanda ya san ranan da Ubangiji Zai zo
kamar ruwan barawo ye har Yesun mu zai zo.
VERSE 4
Bayan ka mayas da Talents wanda Allah ya baka
Bawan kirki zai ce maka ko zai ce bai sanka ba.
VERSE 5
Ba daman tuba; idan ka mutu sai shariya.
Ka tabata ka yi shiri don sadu da Allahnka.
PREPARE!
CHORUS
Are you ready to join the Heavenly train
for the LORD is coming very soon with the clouds
Prepare, My Brother, prepare for eternity.