Full Lyrics
CHORUS
Godiya, muna godiya mun kawo godiya a gare ka
yau, muna godiya muna mika godiya,
ka karbi godiya wanda mu ka kawo
Muna farin ciki, farin ciki da yabo
da girma muna daukaka ka, don Alherin ka. Allah
mun gode, mun gode, mun gode, mun gode, mun gode, mun gode, mun gode.
VERSE 1
Godiya ya dace ga Allah
Ai, shi ya ba mu nasara shi ya bamu kome. Mu nuna
godiya, godiya, godiya ga Allah, a kwanakin mu
a kullayaumi, raira, Ubangiji mai tsarki ne
VERSE 2
Rayuwa sai da Ikon Allah, sai da kyautan
Allah, Allah, Allah, Allah, mai rufun asiri, Allah
Sarkin Runduna, shi kadai ya Isa yabo.
VERSE 3
Godiya daga zuciya,
Muka kawo wa Allahnmu, Godiya
Mun kawo godiya daga zuciya, mun kawo
godiya ga Allah Uba, da Da' da Ruhu, mai tsarki, Allah
da mai tsarki, mun kawo godiya
Mun kawo godiya da kidekide, da kayan
rawa muna taka rawa da farin ciki muna
godewa Allah, Allah sarkin, sarkin Runduna.