Full Lyrics Na zo gare Ka, karbe ni ina roko. Na zo da kayan zunubi, Ka wanke ni da jininka yau, don kada in lalace.