MURNAN AURE by David Yohanna Jankoli — Lyrics

David Yohanna Jankoli Hausa English Wedding Hymns Celebrations Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Muna da murna a yau Domin auren (bride) Muna da murna a yau domin auren (groom) Amarya tana takawa pes, pes tana murmushi Ango yana takawa pes, pes yana murmushi Alkawarin ku ya cika, kowa yana murna Alkawarin ku ya cika, ku rayu tare. VERSE 1 Ango ya dubi fuskar ta, mm!!! Sai dariya, Amarya ta dubi fuskar sa, mm!!! Sai murmushi, in kunyi fushi ku sasanta, don haka Allah ke so in kunyi fushi ku sasanta, domin I yana da kyau. REFRAIN Darling nawa, my sugar I love you kullum ki ce baby nawa, oh Ina son ka. VERSE 2 Mun zo mu shaidi wannan aure a Yau, mun zo mu yi addu'a Domin zaman lafiya, mun zo mu yi muku addu'a Domin I yana da kyau.

Download the sheet music

MURNAN AURE

MURNAN AURE

By David Yohanna Jankoli
Solfa
Hausa, English
2 pages
1 Downloads
Wedding Hymns Celebrations
0 0

More lyrics you may want