Full Lyrics Munzo don mu yabe ka, Ubangiji Allah, mun zo munzo, munzo don mu yabi sunanka mai girma. Da wakoki masu dadi da wakoki masu dadi, munzo, munzo don mu yabi sunanka mai girma.