Full Lyrics
MU JE WURIN DAN ALLAH
Mu je wurin dan Allah tare da Mala'iku
Mu yi Masa sujada domin shi ne Uban mu.
Muje mu.
VERSE 1
Ya bar gidan sa ma wurin
Mu ya zo, ran mu ya karfafa shine mai ceto.
VERSE 2
Zunubi ya sa an giciye,
Cikin cimar tasa mai kauna shike.
VERSE 3
Jiki da Jinin sa Yesu
Ya ba mu, ya kosad da ran mu shine cimar mu.
ME ZAN YI DOMIN IN SAMI CETO?
Me zan yi domin in tabbata na sami ceto
Ka tuba ka tuba ka gaskanta gaskanta
Ka tuba ka gaskanta da bishara.