Mu je da salama by Gebriel .E. Chori — Lyrics

Gebriel .E. Chori Hausa Recessional / Dismissal Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

REFRAIN Yabo ya tabbata ga Allah; ga Allah, mun kama ya da yar godiya, godiya, mu tafi da salama Kristi; mun ga masu jada. VERSE 1 Mu je da salama Kristi, yanuwa mu ga masu ja da godiya, yanuwa mu tafi gida da salama; mun ga masu jada. VERSE 2 Mu je mu yi wa al'ummai bishara domin su ji labarin mai dadi ceto wanda Yesu ya yi mana; mun ga masu jada. VERSE 3 Mu je cikin kauyuka mu yi bishara, mu yi wa'azin ceto, wanda ya gasganta, zai sami rai; mun ga masu jada.

Download the sheet music

Mu je da salama

Mu je da salama

By Gebriel .E. Chori
Solfa
Hausa
2 pages
4 Downloads
Recessional / Dismissal Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want