GLORIA (Hausa) DAUKAKA GA ALLAH by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Gloria Hymns Staff & Solfa notation

Full Lyrics

INTRO Daukaka ga Allah cikin samaniya. REFRAIN Daukaka ga Allah cikin samaniya. Daukaka ga Allah cikin samaniya. VERSE 1 Daukaka ga Allah cikin samaniya, a duniya kuma salama ga mutane na nufi mai kyau, mu na yabon ka, mu n'albarkace ka. VERSE 2 Mu na yi maka sujada, mu na daukaka ka, mu na yi maka godiya, mu na yi maka godiya. Saboda darajar ka mai girma, ya Ubangiji Allah! VERSE 3 Ya Ubangiji Allah! Allah! Sarkin sama! Allah Uba! Mai iko duka! Ya Ubangiji Yesu Kristo! Da makadaici! Ubangiji Allah! Dan tunkiya! Dan Uba! VERSE 4 Kai da ke kawar da zunuban duniya. Kai da ke kawar da zunuban duniya. Kai da ke zaune a hannun dama na Uba, ka yi mana jinkai. VERSE 5 Domin kai kadai Mai Tsarki ne. Kai kadai Ubangiji ne. Kai kadai Madaukaki ne. Ya Yesu Kristo. VERSE 6 Ya Yesu Kristo, tare da Ruhu, Ruhu Mai Tsarki, cikin darajar Allah Uba. Amin. Amin. Amin.

Download the sheet music

GLORIA (Hausa) DAUKAKA GA ALLAH

GLORIA (Hausa) DAUKAKA GA ALLAH

By Jude Nnam
Staff & Solfa
Hausa
9 pages
1 Downloads
Gloria Hymns
0 0

More lyrics you may want