MENENE ZAN BAKA YAU? by Solomon Bognet, Enoch Clement — Lyrics

Solomon Bognet, Enoch Clement Hausa Offertory Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Allah na, menene zan baka? Allah na, menene zan baka? Allah na, menene zan baka a yau? Kai ne Uba na, kai ne Mai biyan bukatu na. Allah na, menene zan baka? Allah na, menene zan baka? Allah na, menene zan baka a yau? VERSE 1 Ka bani abinci, Ka bani ruwan sha, Sutura, ka bani komai! REFRAIN Allah Baba na ne, Ba na rasa komai. Ya Allah, Uba na, Menene zan baka? VERSE 2 Ka bani ilimi, Ka bani albarkun Ka, Ka bani komai. VERSE 3 Ka bani arziki, Ka bani gidaje, Ka bani komai.

Download the sheet music

MENENE ZAN BAKA YAU?

MENENE ZAN BAKA YAU?

By Solomon Bognet, Enoch...
Solfa
Hausa
2 pages
1 Downloads
Offertory Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want