Full Lyrics
[Chorus]
Menene ni zan baka Allah?
Oh ya Allah na,
Menene ni zan baka ya Allah Uba?
Menene ni zan baka Allah.
[Verse]
Ko na baka kudi, ya Allah,
Zaka iya ki.
Ko na baka gida, ya Allah,
Zaka iya ki.
Ni zan baka godiya ya Allah nawa,
Ni zan baka zuciyata ya Allah nawa,
Da daukaka. Ya Allah na.