Full Lyrics
CHORUS
Allah na, menene zan ba Ka?
Allah na, menene zan ba Ka?
Allah na, menene zan ba Ka?
O Allah na, menene zan ba Ka a yau?
Kai ne Uba na, Kai ne mai biyan bukatu na.
VERSE 1
Ka ba ni abinci,
Ka ba ni ruwan sha da sutura,
Ka ba ni komai!
Allah Baba na ne, ba na rasa komai
Ya Allah, Uba na,
Menene zan ba Ka?
VERSE 2
Ka ba ni ilimi,
Ka ba ni albarkun Ka,
Ka ba ni komai.
VERSE 3
Ka ba ni arziki,
Ka ba ni gidaje,
Ka ba ni komai.