ME ZAN BAKA? by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Offertory Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

REFRAIN Me zan ba ka? Ubangiji, Allah na Me zan ba ka? Da duk abinda ka yi mani Me zan ba ka? Ubangiji, Almasihu, Ka fada mani don ka ji farin ciki? Ubangiji Allah na, Mai iko duka, Ubangiji, Allah mai tsarki! Zan ba ka zuciyata da kauna ta, Ubangiji, Almasihu, mai iko duka, Ubangiji, Allah Na mai tsarki! VERSE 1 Ko na ba ka kudi, za ka iya ki. In ma zan ba ka gida ka na iya ki. Ko zan ba ka komai za ka iya ki, Allah, Fada mani. VERSE 2 Ko na ba ka mota za ka iya ki, In ma zan ba ka shanu ka na iya ki, Ko zan ba ka komai za ka iya ki, Allah, Fada mani. VERSE 3 Ko na ba ka rago za ka iya ki, In ma zan ba ka kaza ka na iya ki, Ko zan ba ka komai za ka iya ki, Allah, Fada mani.

Download the sheet music

ME ZAN BAKA?

ME ZAN BAKA?

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
4 pages
3 Downloads
Offertory Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want