Full Lyrics
Muna marabce ku yan uwa da zuwa
A wannan tar'wa yau.
Muna da murna a yau domin
Wannan rana da Allah
Ya kawo mu lafiya
Ya bi da mu a cikin
Wannan taruwa yau.
Sannu ku da zuwa.
Sannunku mawaka duka
Tare da iyaye
Sannunku da zuwa.
Bayan mun gama wannan tar'wa
Muna rokon Allah ya bi da mu.