MANA AN HAIFI YARO by SIR ADEJOLA JOHN — Lyrics

SIR ADEJOLA JOHN Hausa Christmas Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Muna murna domin an haifi sarki, Zaman lafiya da farin ciki ya zo. Daukaka ga Allah, jama'a ta haske ya zo. Zai yi mulki har abada. Malaiku suka zo gare su suka ce: Ubangiji ya tabbata gare ki Maria, Ubangiji yana tare da ke. Muna murna, muna murna, muna murna. Ta haifi, muna murna. Kira Emmanuel shine sarkin salama. Zaki haifi yaro kuma ki sa mai suna Yesu. Sarkin zaman lafiya, har abada. Mana an haifi yaro, sarkin zaman lafiya. Zo mu bauta masa, har abada.

Download the sheet music

MANA AN HAIFI YARO

MANA AN HAIFI YARO

By SIR ADEJOLA JOHN
Solfa
Hausa
2 pages
4 Downloads
Christmas Hymns
0 0

More lyrics you may want