MAI TSARKI by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings Solfa notation

Full Lyrics

O mai Tsarki, O mai Tsarki Ubangiji Allah mai runduna O mai Tsarki Sama da kasa a cikin suke da darajarka Hossana a cikin samania Hossana a cikin samania O mai Tsarki mai albarkane Ya mai Tsarki o wanda yake zuwa Wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji Hossana a cikin samania

Download the sheet music

MAI TSARKI

MAI TSARKI

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
2 pages
0 Downloads
Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings
0 0

More lyrics you may want