KU ZO MU YABI SARKIN MU by Y. S. Dantata — Lyrics

Y. S. Dantata Hausa Christmas Hymns Solfa notation

Full Lyrics

VERSE 1 Tashi mu gaida Ubangijin mu, yau aka haife shi da safe nan, Tashi mu ji wakar mala'iku, kaunar Uban ne zancensu. VERSE 2 Yabo ga Allahn mu madaukaki, in ji su taron rundunan sama. A birnin Dauda aka haife shi, Mai ceto ne Almasihu. VERSE 3 Da jin labari, makiyayan nan sai suka tashi zasu wurinsa, Sun tashi k'wa, sun ba da shaidarsu manzannin ne na dan mutum. CHORUS Yabo, yabo, yabo, yabo, Ku zo mu yabe sarkin mu. Yabo, yabo, yabo, yabo, Ku zo mu yabe sarkin mu.

Download the sheet music

KU ZO MU YABI SARKIN MU

KU ZO MU YABI SARKIN MU

By Y. S. Dantata
Solfa
Hausa
1 page
2 Downloads
Christmas Hymns
0 0

More lyrics you may want