YABI ALLAH KULLAYOMI (A PRAISE GRILL) by Emmanuel Zwahu — Lyrics

Emmanuel Zwahu Hausa Hymns Entrance songs Recessional / Dismissal Hymns Celebrations Solfa notation

Full Lyrics

Kullayomi abin da ya dace Sai mu yabi Allah Kullayomi abin da ya dace Sai mu yabi Allah Kukuruku kaji masu na yabon Allah Kukuruku kaji masu na yabon Allah Halittu duk sunata yabon Sa Su na yabon Sa Su na yabon Sa To balle mu fa 'yan Adam muna da ruhohi Sai mu mike tsaye tun muna mashimi Sai mu mike tsaye mu yi ta yabon girman Sa Yi ta yabon Sunan Sa Dukan mu, dukan mu Sai mu yabeshi, sai mu yabeshi Halleluiah, halleluiah Dukan mu muce halleluiah Sai mu yabeshi, sai mu yabeshi Halleluiah muce halleluiah Ya bani mi ya kumi Ya bani rai ya kumi Bani karfin jiki Kuma bani tashi kauna mafi aciya Saboda haka zan yabeshi a raina Saboda haka zan yabeshi dikan rayuwata Sai ku zo mu yabi Yesu Yabe yabe 'yan uwa na ku zo mu yabi Yesu Yabe yabe 'yan uwa na ku zo mu yabi Yesu Yabo yabo yabo yabo HalleHalleHallelujah Yabe yabe 'yan uwa na ku zo mu yabi Yesu Yabo yabo 'yan uwa na

Download the sheet music

YABI ALLAH KULLAYOMI (A PRAISE GRILL)

YABI ALLAH KULLAYOMI (A PRAISE GRILL)

By Emmanuel Zwahu
Solfa
Hausa
3 pages
3 Downloads
Hymns Entrance songs Recessional / Dismissal Hymns Celebrations
0 0

More lyrics you may want