Full Lyrics
CHORUS
Ku zo mu bayar 'yanuwa na daga cikin abinda ya bamu.
Ai Ubangiji Allah mai girma ne.
Ku zo mu bayar 'yanuwa na daga cikin abinda ya bamu.
Ai Ubangiji Allah mai girma ne.
Ya bamu rai kyauta bamu biya ba don alherinsa.
Ai Ubangiji Allah mai girma ne.
Ya bamu rai kyauta bamu biya ba don alherinsa.
Ai Ubangiji Allah mai girma ne.
VERSE 1
(a) Ga brodi da wain muna mika su gabanka.
(b) Muna mika baikonmu alamar godiya gareka.
VERSE 2
(a) Karbi zuciyarmu kasa mana albarkunka.
(b) Yana lura da mu, muna mika baimu.
VERSE 4
(a) Allahn mu mai rai ne kaunarsa babu iyaka.
(b) Kuzo mu yabe shi, mu yi masa sujada.
CODA
Godiyarmu ka tsarkake.