Full Lyrics
CHORUS
Ku zo ku dandana kauna
Yesu Ya bar mana domin mu
nuna wa juna har randa
Ubanmu Zai zo ku zo ku Uban mu zai zo.
VERSE 1
Kaunar Yesu ba banbanci,
Kaunarsa babu iyaka,
Kaunarsa bata karewa a rayuwarmu.
Lalle irin wannan Kauna tana da zurfi.
VERSE 2 (DUET)
Gama Allah ya Kaunace dun'ya
Ya bada Dansa domin mu
amma duk wanda Ya bada gask'ya
a gare shi zai sami rai.
VERSE 3
Yan'uwa mu nuna kauna,
Kauna ta Allah ce,
Kauna daga Zuciya,
Allah ke so Kauna irin ta krista,
Kauna, Kauna mara karewa, har abada.