Kaunan Allah by William Itodo, Pius Atema & Edwin N. Gambo — Lyrics

William Itodo, Pius Atema & Edwin N. Gambo Hausa FILM Songs FILM 2019 Entrance songs Hymns Anthems Concert Solfa notation

Full Lyrics

Kaunan Allah, Kaunan Ka yana da dadi Kaunan Ka ya fi komai Babu komai kamar Kaunan Allah, Ubangiji Allah Sarkin Sama da Kasa, Allah mun durkusa a gabanka Kaine Mai Alheri, Mai Girma, Mai Iko Cika mu da Kaunan Ka [Flute Interlude] Ye ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! Kaunan Allah Waiyo! Allah muna yabo muna girma maka Ye ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! Kaunan Allah Domin Kaunan Ka ya fi arzikin duniya Ye ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! Kaunan Allah Ka cece mu daga mungun halin duniya Ye ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! Kaunan Allah [Ostinato] Kaunan Allah na da dadi Kaunan Allah yana da dadi [Sop/Ten Duet] Ku zo ku gani Kaunan Allah yana da dadi Da dadi Kaunan Allah yana da dadi Mu yi Kaunan juna mu yi Kaunan Allah Sai mu nuna kauna yana da dadi i ye! I ye! ye! Kaunan Allah I ye! ye! kauna e yana da dadi [Chorus] Kwarai! Kwarai! Kwarai! Kaunan Allah na da dadi Ye ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! ai ye! Kaunan Allah Babu komai kamar Kaunan Allah Kauna e, kauna e Yana da dadi ya fi komai Yana da dadi ya fi komai Ye ai ye! ai ye! Kaunan Allah, Kaunan Allah Yana da dadi Kauna e, kauna e, kauna e

Download the sheet music

Kaunan Allah

Kaunan Allah

By William Itodo, Pius At...
Solfa
Hausa
3 pages
7 Downloads
FILM Songs FILM 2019 Entrance songs Hymns Anthems Concert
0 0

More lyrics you may want