KARBI GODIYARMU by Romanus Dominic Pius — Lyrics

Romanus Dominic Pius Hausa Offertory Hymns Eucharistic songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Ya Allah, mun zo mu ba ka godiya, Ubangiji domin alherin ka. Karbi godiyarmu, Ya Allah, ka sa mana albarka. Karbi baikon mu, Ya Allah, ka sa mana albarka. Uba, Allah mai girma mun roke ka. VERSE 1 Ubangiji Allah ka karbi brodi a bagadi, Ubangiji Allah, karbi calis a bagadi, Ka maishe su domin su zama jiki da jinin ka. VERSE 2 Zuciyarmu mun baka, Rayuwarmu mun baka, Ka karbe mu ya Allah. Ka maishe mu kayan aikin ka. VERSE 3 Ka karbi baikon mu, sa mana albarka. Ka karbi baikon mu, Ubangiji sa albarka. Ubangiji karbi baikon mu ka tsarkake. Ka karbi baikon mu, ya Ubangiji Allah. Ka karbi baikon mu, ya Ubangiji ka tsarka. Uba, Allah mai girma mun roke ka.

Download the sheet music

KARBI GODIYARMU

KARBI GODIYARMU

By Romanus Dominic Pius
Solfa
Hausa
2 pages
1 Downloads
Offertory Hymns Eucharistic songs Hymns
0 0

More lyrics you may want