Full Lyrics
REFRAIN
Kaine Komi Ubana
Kaine Komi Yesu
Kaine Komi Ubangiji na
Kaine Komi Ubana
Kaine Komi Yesu
Kaine Komi Ubangiji na, Munzo munyabe Ka
VERSE 1
Allah munzo, Yesu dan Allah munzo, Ruhu mai tsarki munzo, Munzo yabe Ka (mu yabe Ka)
VERSE 2
Allah munzo Ubanmu Allah munzo, Munzo bauta ma Ka, don Ka cece mu (don Ka cece mu)
VERSE 3
Yesu munzo, mai Ceto Yesu munzo, munzo kofon shemu, Ubangiji mu (Ubangiji mu)
VERSE 4
Ruhu munzo, mai Tsarki Ruhu munzo, munzo ka jia dua mu, Kayi manu taaziya (Kayi manu)