Full Lyrics
Ubangiji Ka rike hanu na,
Ina marmari in yi tafiya da Kai
ni zan bi Ka da dukan zuc'yata,
zan yi tafiya a cikin ruhun Ka.
Ina marmari, marmari in yi tafiya da Kai,
Ina marmari, marmari in yi tafiya da Kai;
Ya Ubangiji Ka rike hanu na
domin in yi tafiya a cikin ruhun Ka.