A JATHSAIMANI. — Lyrics

Hausa Holy Week Hymns Lenten Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

VERSE 1 Yesu ya yi addu'a, a Jathsaimani; Jibin sa ya zama Jini, Suna faduwa. Malaikan Ubangiji daga Can Sama, Ya Sauko, ya zo wurinsa, ya karfafa Shi. VERSE 2 Yesu ya zo ya iske, Almajiransa; Dukansu sun kasa tsaro, Ko sa'a daya. Ruhu ya yarda amma Jiki raunana, ya Sake tafiya ta biyu, ya yi addu'a. VERSE 3 Ya zo ya sake iske Almajiransa; Sun kasa su yi addu'a, Suna ta barci. Sai ya tafi ta Uku ya yi addu'a, Wo lokaci ya yi, za a bashe Shi. REFRAIN A Jathsaimani, Yesu ya ce; "Ya Uba, Idan ka yarda. Ka kawas mini, Wannan Koko. Amma dai ba nawa nufi, Naka za a bi."

Download the sheet music

A JATHSAIMANI.

A JATHSAIMANI.

Solfa
Hausa
1 page
1 Downloads
Holy Week Hymns Lenten Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want