GODIYA by Omachi Atome Michael — Lyrics

Omachi Atome Michael Hausa Hymns Offertory Hymns Recessional / Dismissal Hymns Celebrations Holy Trinity Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Godiya, muna godiya, muna kawo godiya a gare Ka. Yau, muna godiya, muna kawo godiya Ka karbi godiya wanda muka kawo. Muna farin ciki, farin ciki da yabo, da guda muna daukaka Ka, don Alherin Ka. Allah mun gode, mun gode, mun gode, Allah mun gode, mun gode, mun gode. VERSE 1 Godiya ya dace ga Allah, Ai Shi ya ba mu nasara Shi ya ba mu kome. Mu nuna godiya, godiya, godiya ga Allah, a kwanakin mu a kullu yau mi taita, Ubangiji Mai Tsarki ne. VERSE 2 Rayuwa sai da Ikon Allah, Sai da Kyautan Allah, Allah, Allah, Allah Mai tufon asiri, Allah Sarkin Runduna, Shi kadai ya isa yabo. VERSE 3 Godiya daga zuciya, muka kawo Wa Allahmu, Godiya, Godiya daga zuciya mun kawo godiya daga zuciya, mun kawo godiya ga Allah Uba, da Da da Ruhu Mai Tsarki, Allah Daya ga Allahn Mai Tsarki, mun kawo godiya, mun kawo godiya daga kide kide, da kayan tawa. Muna taka rawa da farin ciki muna godiya ga Allah, Sarkin, Sarkin Runduna.

Download the sheet music

GODIYA

GODIYA

By Omachi Atome Michael
Solfa
Hausa
3 pages
8 Downloads
Hymns Offertory Hymns Recessional / Dismissal Hymns Celebrations Holy Trinity
0 0

More lyrics you may want