Godiya. by Omachi Atome Michael — Lyrics

Omachi Atome Michael Hausa Offertory Hymns Celebrations Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Godiya, muna godiya, mun kawo godiya gare Ka daga yau, Allah muna godiya, muna kawo godiya, Ka karbi zuciya, wanda muka kawo. Muna farin ciki, da yabo, da girma muna daukaka Ka, don Alherin Ka. Allah mun gode, mun gode, Allah mun gode, mun gode, mun gode. VERSE 1 Godiya ya dace ga Allah, Ai Shi ya ba mu nasara kome. Mu nuna godiya, godiya ga Allah, a kwanakin mu a kullayaumi tai, Ubangiji Mai Tsarki ne. VERSE 2 Rayuwa Sai da Ikon Allah, Sai da Kyautan Allah, Allah Mai rufan asiri, Allah Sarkin Runduna, Shi kadai ya isa yabo. VERSE 3 Daga zuciya, godiya, mun kawo godiya, mun kawo godiya daga zuciya, ga Allah mu. Mun kawo godiya ga Allah Uba, da Da, da Ruhu Mai Tsarki, Allah Daya ga Allah mu. Mai Tsarki, mun kawo godiya, mun kawo godiya, da kide kide, da kayan rawa. Muna taka rawa da farin ciki mun kawo muna gode wa Allah, Allah Sarkin, Sarkin Runduna.

Download the sheet music

Godiya.

Godiya.

By Omachi Atome Michael
Solfa
Hausa
3 pages
10 Downloads
Offertory Hymns Celebrations Hymns
0 0

More lyrics you may want