Full Lyrics
Yesu yana kira nku. Sai kuzo yanzu.
Yesu yana kira nku. Sai kuzo.
Ubangiji yana kira nku zo. Ubangiji shine Maiceto. Han ye!
Ubangiji yana kira nku. Sai kuzo.
Yesu yana kira nku. Sai kuzo.
Ubangiji yana kira nku zo. Ubangiji shine Maiceto. Han ye!
Ubangiji yana kira nku. Sai kuzo.
Shine Kristi, sai kuzo. Shine Allah, sai kuzo.
Shine Ubangiji, Ubangiji Allah, sai kuzo.
Ubangiji Maiceto, Maiceto duniya, kuzo, kuzo, kuzo.
Mai ceto yana kira nku zo.
Kuzo, kuzo, kuzo, kuzo!
Muna kiran sa Maiceto dukan duniya.
Saboda shine Maiceto mu! Maiceto mu a duniya,
Yesu shine Maiceto mu a duniya i!
Ubangiji duniya, Yesu shine Ubangiji duniya i!
Sarkin duniya, Yesu shine Sarkin duniya i!
Dan Allah yana kiran ku, sai kuzo.
Yana kiran ku, sai!
Ubangiji Allah yana kiran ku, sai ku zo!
Yesu shine Maiceto mu, shine Maiceto duniya!
Kristi shine Maiceto mu, shine Maiceto duniya!
Yesu yana kiran ku, sai kuzo.
Kristi yana kiran ku, sai kuzo.
Yesu yana kira nku. Sai kuzo.
Ubangiji yana kira nku zo. Ubangiji shine Maiceto. Han ye!
Ubangiji yana kira nku. Sai kuzo.
Sai kuzo! Sai kuzo! Sai kuzo!