Full Lyrics
Ku zo, yarana, ku zo abokaina.
Ku zo ku ci daga abinci na rayuwa.
Ku zo, yarana, ku zo.
Ku zo ku ci daga abinci na rayuwa.
Ku zo ku sha daga ruwan rayuwa.
Ku zo, ku zo, yarana, ku zo abokaina.
Ci jikina, sha jinina,
Sannan zaka samu rayuwa.
Oh! Ku zo, ku zo, ku zo, abokaina.
Ku zo, ku ci, ku sha, daga abinci malaiku.
Abinci ne mai kyau, jikina abinci ne mai tsarki.
Ku zo, ku zo, ku zo, ku ci.
Jinina abin sha ne mai kyau, jinina mai tamani ne.
Oh! Ku zo, ku zo, ku zo, ku sha.
CANTOR
Ku zo, yarana ku zo, ku zo abokaina, ku zo.
Ku zo ku ci daga abincin rayuwa.
Ku zo wuri na kuma ku sami karfi.
Ku ci jikina, jikina abinci ne mai kyau.
Ku ci jikina, jikina abinci ne mai tsarki.
Ku zo ku ci, ku zo ku sha daga abinci na malaiku.
Ku zo wuri na kuma ku sami lafiya.
Ku sha jinina, jinina abin sha ne mai kyau.
Ku sha jinina, jinina mai tamani ne.
Ku zo ku ci, ku zo ku sha daga abinci na malaiku.
Ku zo wuri na kuma ku sami hutu.
CHOIR
Ku zo, ku zo, yarana, ku zo, abokaina.
Ku zo ku ci, ku zo ku sha daga abincin na malaiku.
Ku zo, abokaina.
Ku zo ku ci, ku zo ku sha daga abinci na malaiku, ku zo.