Full Lyrics
REFRAIN
"Ya kare, ya kare!" Ubangiji yana kuka,
Ubangiji yana kuka daga kan giciye.
O! "Ya kare ya kare! Na cika nufin ubana;
Na mutu in yantar da ku;
Na wanke, na wanke, na wanke zunuban ku".
VERSE 1
Duba Sarkin duniya duka,
Da rawanin kaya domin zunubin mu.
Duba Sarkin duniya duka, da jini a kansa.
Ya zubar dan jinin sa, don ya yantar da mu
Ya, kuma wanke zunuban mu.
VERSE 2
Duba Ubangijin dukan sanmai,
Da shukin kusosi a hannunsa.
Duba! Duba Ubangijin dukan sanmai,
Da shukin kusosi a kafafunsa,
Ya kuma wanke zunuban mu.
VERSE 3
Duba Ubangijin duka teku na.
Duba! Duba! Duba! Duba maiceto mu!
Duba mairudu na! Duba Ubangijin duka teku na
Duba! Soke shi da mashi a kwibi.
Duba! Duba Ubangijin duka teku na
Wanda ruwan sa, da jinin sa sun sauka don su wanke mu.
Ya zubar don jinin sa, ya kuma wanke zunuban mu.
TENOR SOLO (CODA)
Ya kare...
Ni ne Sarkin duniya duka,
Ni ne Sarkin dukan teku na.
Ni ne Sarkin dukan sanmai.
Duba hannun na, duba kafafun na!
O! Ni na wanke, O! Ni na wanke;
O! Ni na wanke zunuban ku,
Ya kare!